Daily Post Nigeria Wike ya kwace mallakin filayen Buhari, Abbas, Akume da wasu fitattun mutane 759 Home News Politics Metro Entertainment Sport Hausa Wike ya kwace mallakin filayen Buhari, Abbas, Akume da wasu fitattun mutane 759 Published on December 19, 2024 By Hafsat Bello Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya soke mallakin filayen tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari; Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas; da Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, tare da wasu fitattun mutane 759 a Maitama II, Abuja. Kwace mallakin filayen ya biyo bayan rashin biyan kudin takardar mallakar fili (Certificate of Occupancy). Mai baiwa Ministan shawara kan harkokin yada labarai, Lere Olayinka, ne ya bayyana hakan ga gidan talabijin na Channels.
A cikin wata wallafa daban kuma, Ministan ya yi barazanar soke shedar mallakar wasu filayen shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai, Kingsley Chinda; tsofaffin shugabannin majalisar dattawa, Iyorchia Ayu da Ameh Ebute; Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa, Tahir Monguno; da wasu mutane 610 idan basu biya bashin kudin takardar mallakar fili da binsu ba cikin makonni biyu. Related Topics: Wike Don't Miss Tinubu ya sake nadin jami’an hukumomin raya koguna You may like CUPP alleges plot by Wike to arrest lawmaker Ugochinyere Buhari, Akume, Onnoghen, others suffer loss as wike revokes 762 plots in Abuja Wike revokes land allocations to Buhari, Akume, Reps Speaker, issues ultimatum to 614 others ‘You didn’t fall from heaven, we made you’ – Secondus chides Wike PDP crisis: FCT Minister not working for APC – Wike’s aide, Olayinka Ganduje declares Wike’s ally, Tony Okocha, APC leader in Rivers Advertise About Us Contact Us Privacy-Policy Terms Copyright © Daily Post Media Ltd.
Top
Wike ya kwace mallakin filayen Buhari, Abbas, Akume da wasu fitattun mutane 759
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya soke mallakin filayen tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari; Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas; da Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, tare da wasu fitattun mutane 759 a Maitama II, Abuja. Kwace mallakin filayen ya biyo bayan rashin biyan kudin takardar mallakar fili (Certificate of Occupancy). Mai baiwa Ministan [...]Wike ya kwace mallakin filayen Buhari, Abbas, Akume da wasu fitattun mutane 759